NANKUMA ZAKU JI CEWA PSG SUNYIWA MBAPPE TAYIN MAGUDAN KUDADE SABIDA YA SABUNTA ZAMAN SA A PSG

FIRAR DA AKAI DA MBAPPE๐Ÿ‘‡

Dan jarida Guillem Balague da ke aiki a kafafen yada labarai irin su.CBS. da .BBC. ya ruwaito cewa PSG ta yi wa Kylian Mbappe tayin biyan albashin Yuro miliyan 150 na tsawon kaka biyu wato Yuro miliyan 75 a kowanne. NAIRASIDE.COM.NG

Wannan tayin yana da matsala ga Real Madrid, wacce itace kungiyar babba mai neman sa

Sama da watanni biyu ne ya rage kwantiragin Kylian Mbappe da Paris Saint-Germain ya kare, kuma yakin da ake yi da Real Madrid na ci gaba da rike shi ko kuma ta sayo shi ya yi zafi. Sabbin labaran sun fito ne daga dan jarida Guillem Balague, wanda ke aiki a kafafen yada labarai irin su ‘CBS’ da ‘BBC’ kuma ya nuna cewa Parisians sun ba shi Yuro miliyan 150 a cikin yanayi biyu. nairaside.com.ng

An bayyana cewa Real Madrid a shirye take ta bawa Mbappe tayin Yuro miliyan 30 a kowace kakar wasa, ฦ™asa da Wanda PSG ke Shirin bashi. Sai dai har yanzu bai yanke shawarar ko zai tsaya a halin yanzu ya fi karkata ta hanyar zaษ“i na shiga Real Madrid fiye da sanya hannu kan sabon kwantaragi tare da PSG 

NAIRASIDE.COM.NG


Post a Comment

Previous Post Next Post