HANYOYEN SHIGA ALJANNA GUDA 30 WANDA HADISAI DUK SUNTABBATAR DASU SUNE KAMAR HAKA

Manzon Allah S.L.W duk Wanda ka dauka zaikaka kizaikaki ALJANNA 
1_manzon Allah yace duk Wanda Yayi sallolin asuba azahar la'asar magariba Isha akan lokaci zaishiga ALJANNA.

2_duk Wanda yaruke karatun ayatulkursiyu bayan kowacce sallah Babu abunda zai hanashi shiga aljannah face mutuwa.

3_duk wanda yake KARANTA suratul mulk kafin ya kwanta bacci zata ceceshi zuwa ga aljannah.

4_duk wannada Yayi alwala sannan ya kyautata alwular sannan bayan ya gama yace Ash had Allah ilaha illallahu wahduhu la sharikalah was Ash hadu anna muhammadan abduhu warasuluhuh za'abude masa kofofin aljannah guda takwas ya zabi ta wacce Zai shiga .

5_duk Wanda Yayi sallolin lafila goma sau biyu a dare da yoni Allah zai Gina masa gida a aljannah.

6_akwai wata kofa a aljannah mai suna arraiyan Babu mai shiga ta wannan kofa sai MASU yawan azumi.

7_manzon Allah S.A.W yace yaga want mutum Yana yawo a cikin gidan aljannah saboda wata bishiya daya sareta akan hanya kada ta cutarda mutane.

8_duk Wanda ya like gaskiya a maganganun sa zata shiryar dashi zuwa aljannah.

9_duk Wanda ya kiyaye harshensa da Al aurar sa annabi S.A.W yace shi Kuma ya lamunce maka aljannah.

10_manzon Allah S.A.W ya gayawa sahabinsa kada kake yawata fushi zaka SHIGA aljannah.

11_duk Wanda yaje duba bamar lafiya zai SHIGA aljannah .

12_allah s.w.t ya Fadi a hadisin kudsi duk Wanda bala'i yazo Masa karon farko Yayi hakuri Babu Babu abunda ya Dave dashi face aljannah .

13_duk macen da ta sallaci sallolinta guda biyar ta azumci watanta ta kiyaye farjinta tayi biyayya was mijinta zata SHIGA aljannah ubangijinta.

14_manzon Allah S.A.W yace duk Wanda ya lamunci min bazaiyi roko ba zan lamunci Masa aljannah.

15_wanda Yayi ladancin SHEKARA 12 zai shiga aljannah.

16_duk Wanda a kokarin kare dukiuarsa ya rasa rayiwarsa zaishiga aljannah.

17duk wanda a kokarin kora a sahun jahadi ko sallah aljannah ta tabbata gareshi.

18_babu Wanda zai mutu bashi da girmankai ha inci bashi face ya SHIGA aljannah.

19_kunya na cikin imani lmani na aljannah.

20_ manzon Allah S.A.W yace duk Wanda ya lamince Masa abubuwan guda 6 shi Kuma zai lamunce maka aljannah duk maganan alkwari idan ka dauka ka bayarda Amana idan amince maka ka kiraye farjinka ka ranrse idanunka daga kallon Haram ka hannayenka daga zalinci.

21_duk Wanda ya kewa iyayensa biyayya zai SHIGA aljannah.

22_duk Wanda ya kaaance Mai yawan alwala Kuma udan Yayi sai mata nafila zaishiga aljannah.

23_duk Wanda ya shida da kalmar shahada ya shada annabi isah A.S bawan Allah ne kuma aljannah gaskiyace wuta ma gaskiya ce Allah zai shigar dashi aljannah gwargwadan aikin sa 

24_duk Wanda yazamto Mai daukar nauyin maraya zai kasance tare da annabi S.W.A aljannah 

25_duk Mai saukin Kai wajan saye da sayarwan sa Allah zai shigar dashi aljannah.

26_wannan Kuma bacin Yan aljannah ne Kuma shashidai ne.
27_duk Wanda gini yafado Masa ya mutu zaishiga aljannah.

28_duk Wanda ya rasu sanadiyar ciwan ciki zai shiga aljannah.

29_duk Wanda annoba tayi ajalinsa.
30_duk Wanda ya nitse a ruwa ya zamo ajalinsa zaishiga ALJANNA.

Post a Comment

Previous Post Next Post