Shugaban 'yan bindigan dai yace yabawa gwamnati wa' admin kwana 15 ka cal Dan biyan diyar matarsa da yaransa. Da aka kashe.. in bahaka ba zai kashe MUTUM 300 A jihar Zamfara state.
Wani shugaban 'yan binga da'akafisani. da Nasanda. yayi barazanar daukar fansan. Ahlinsa a dai dai lokacin da. 'yansa Kai suka kashe 'yanbindigar . A karamar hukumar Talata Mafara. (LGA) tajihar Zamfara State. Arewa masoyam macin Nigeria..
NASANDA Wanda yake da maboya .
ACIKIN DAJIN.Dumburu yace yanabawa gwamnati wa'addin kwana 14 tabiyashi diyar naira million 30 Naira million 10 ga kuwanna daya daga cikin ahlinsa guda uku .da sojojin NIGERIA sukakashe.
Ta Kuma hukunta 'yan saka da suke kashe Fulani da barayi. Tatab batar basucigaba ba da kashe Fulani ba.da 'yan fashi.
Shugaban -yan bingigar in da ya baiyana acikin wana faifain muryarsa da jaridar.humAngel tasamu yabaiyana yadda.'yan Sakai 'yan Banga. gwamnati na Haram tamasu .kashe sabuwar A maryarsa da kawunta .da 'yan uwanta .da laifin hadakai wajan hada baki da mahaharan A 'yanki..
ACIKIN SHEKARA 2022 lokacin da aka kashe .Dansa.
NASANDA yakashe mutane Dari Dan daukar fansan dansa.acikin wan.nan shekarar be lokacin da gwamnati Kashi ga fadansa dawani Dan Fashi.mai suna.NAGALA yayi sanadiyar .da NASANDA yayi sanadiyar. Sace daliban makarantar Secondary Mata da ke Jangebe dake Talata mafara.Tajihar Zamfara sai dai yasai daliban .bayan anbashi makudan kudi.
Ayar tambayar .itace. Danta. Adda.ya kashe mutane.yakaribi.kudadansu.
Dan ankashe nasa.yace sai anbiyashi kudin fansa. Sukuma talakawa. 'ya 'yansu da akekashewa. Meye sa gwamnati .Bata biyan su.kudin fansa.???
Rayukan 'yanta Adda yafi nasune?