KOKASAN DALILAN DAYASA MAZA BASA GANIN KYAWUN MATAN SU NA AURE??? BiYUMU KASHA LABARI๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

 A kawai wani mutum dayasamu daya  mashahuran malaman muslumci Kuma Mai hikima yakai Massa kurafi Kamar haka...

 A lokacin Dana fara haduwa damata yakasance itace Abu mafi soyuwa Kuma mafi kyau a idona daga duk Kan halittun Ubangiji::'
Yacegaba dacewa Alokacin damuka fara.
Soyaiya har Muke Shirin Aure sai nafara ganin wasu matan wadanda sukakaita kyau. 
Bayan na Aure ta sai nakeganin mafi yawan Maya sunfi ta kyau Bayan mun dauki shekaru Sainake ganin mafiyan mata sun fita kyau da aji da Kuma burgewa""
 Sai malamin yace Bari nafadama abin dayafi wannan daci . ???Sai mutumin yace fadamin  
Sai malam yace da'ace zaka aure duk matan  duniyar nan . Ka ga Kare datake gararamba akantiti sai kaji yafi burgeka  akanmatan naka Mutumin yace  meyasa kace haka malam??
 
Malam yace saboda matsalar batamatar kabace matukar mutum Yana da budurwar zuciya Kuma Yana yawan kallace kallace toh babu abin da zai wadace shi face kasar kabarinsa. Matsalar itace karuntse Ida nuwanka daga  ganin abinda Allah  (SWA) yahaneka itace hanya kadai da  zakadunga ganin matarka kyak kyawa Kamar yadda ka Aure ta  matumin yace inaso nadunga ganin ta kyak kyawa kamar yadda nasanta tana budurwar.


 Malam yacemasa ka rinste. Idanuwan ka  saboda fadin Allah  (S W A)  yahanaka shene zaka dunga ganin matarka kyak kyawa a job dayaushe  kakiyaye ganinka . Wannan shiyafi starki agaresu ALLAH shine mafi sani Alan abinda suke aiwatar wa suratul  NUR.
 
Hakika Yana daga  dabi'ar mutum abin daba nasaba yafi kayatar dashi. Amma alokacin da kasamu abin yatashi daga something special to something ordinary


Kakasance maigodiya dakuma wadatar zucki daga abin da Allah yabaka bin dokokin Allah shene abinda ya fi Alkairi San Nan karunka yawan Addu'a  Allah yasa kadunga ganin kyanta Yasakuma ka kaunaceta  da Kuma tausayamata ako yaushe.
Annabi Muhammad (S A W)  yanacewa  Idan dayanku yaga wata mace data burgeshi toh Yakima gida ga matarsa domin abinda  tawajen takedashi itama matarsa tagida tanadashi 

Ya ALLAH ka Kara staremana  IMANIN MU  . AlFARMAR WANNAN WATAN  MAI GIRMA nairaside.com.ng

Post a Comment

Previous Post Next Post