Wani YARO ne dankimanin shekara 6 ADUNIYA mahaifiyarsa tarasu , yadaina ganinta sai yatambayi bananas yace baba Ina mamata? sai baban nasa yacemasa .mamarka tafi tafiya . Sai yaron yacewa baban Ina tatafi? .chikin tausayawa sai baban yacewa yaron ta tafi lahira .sai yaron yacewa baban yau she zatadawo .?
Yaishiru baicewa yaron komaiba.
Watarana yaron Yana Wasa da ababokanashi bayan sungama Wasa sai kowa yace Bari yaje gida wajan mamarshi yaron yace Shima so yake yagirma ya tara kudin sa yaje wurin mamarshi domin kuwa babanshi ya gayamasa mamarsa tana lahira.
Watarana yaron Yana makarantar islamiya
Malaminsu Yana wa'azi yanacewa duk Wanda yamutu inyaje lahira bazai dawoba toh inmutum Bai dawoba Mai yakeyi a chan.? Inji yaron
Sai malamin yace lahira gurine inda akewa matattu hisabi Kuma duk Wanda yamutu bazai dawoba.
Sai yaron yacewa malamin in mutum yamutu Ina akekaishi.?? Sai malamin yace maqabarta.
Sai yaron yace meyene mutuwa?? Sai malamin yace mutuwa ananufin fitar rohi dagajikin Dan Adam
Sai yaron yace toh Ina ruhin yake?? Ajikin Dan Adam? Sai malamin yace Kai YARO kacika tam baya dayawa jekazauna
Washegari bayan sallar asuba
Sai yaron yazo.
Gurin babanshi yace Ina kwana baba katashi lafiya? Baba yace lafiya qalau dana sai yaron yace baba Ina da tambaya. Sai baban yace meye tambayarka Dana? Sai yace baba Wai inaruhin mamata?? Sai baban yai shiru na stawan minti 2 Bai cemasa komaiba.
Sai yaja dogon numfashi yace yaro saurari naba ka labari mamarka tarasu rasuwa Kuma idan akayita ba'ada wowa. Duk Wanda akazare ruhinsa daga jikinsa ba zairayuba. Luqacin mamarka ne yayi shiya taraso nima idan loqacina yayi Zan mutu na barka Dana.
Sai yaro yace Baba Dun Allah inza kamutu kagayamin domin kuwa nima inaso namutu naje natar da mamata . Ina makukar Jin kewarta.
Sai baban yai shiru Dan yaga al'amar yaron yanason mamarsa yaga al'amar lal lai yaron yanason ganin mahaifiyarsa Sai baban yace wayaron kashirya zankai ka inda mamarka take yanzu.
Sai yaro yaje yai wanna ya sa sabbin kayansa donyana
so yaje yaga mahai fiyarsa Dasauri yazo gurin babansa yace baba gani nashirya muje kakai ni inda mamata take sai baban yakama Hannun yaron suna tatafiya har sukaje maqabar ta .
Sai yaron yaga baban ya staya sai yace baba kace zaka kaini gurin mamatane ya kakawo ni Nan??
Sai baban yace Masa yaro ni nacema kashirya zankai ka inda mamarka take Koh? Sai yaro yace Eh baba Amma Naga kakawoni Nan ne sai baban yace wa yaron .Dana wannan shine kabarin mamarka .sai yaga yanunamasa tulun kasa .yace baba yanzu mamata tanachikin Nan kenan?? Sai Baban yace Masa EH. Tanackin Nan . Sai baban yace Bata bukatar komai daga gareka face Addu'a . Sai yarun yace Zan tayi Mata Addu'a . Har illah Masha ALLAHU har loqachin da nima Zan zo nasameta .
Darasi Mai tarin yawa agurin yaronan Allah kajikan iyayanmu. Kuma ALLAH ka gafar tamasu AlFARMAR WATAN Nan da mukechi kinsa Ameeen Don Allah Kar kawuce ba tare da kayi Shere Rin ba zuwa ๐ groups ๐ 5 ko sa'ma da haka