Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon labari
Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng
SAฦON SARKIN ฦณAN FIM DIN KANNYWOOD daga kasa mai tsarki shi da iyalansa, yayi addu’ar :
Yayi addu’ar: Allah ya karbi ibadun mu, ya inganta rayuwarmu, ya sanyawa kasuwancin mu albarka, ya raya zuri’armu bisa tafarki madaidaici, ya kawo mana karshen tashin hankalin da kasarmu ke fuskanta, ya kawo bamu shugabanni adalai masu jin kai, ya yafe mana zunubanmu, ya bamu ikon taimakon masu bukata. ya daukaka addininmu, ya kuma sa aljanna ce makomarmu. — addu’ar dan fim Ali Nuhu – Muryoyi.Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng