Azashirin gaskiya akwai gara amasana'antar kannywood matuka cewar babban jaruminnan wato musa maisana'a.
Dalilishine yau matan kannywood daga sunga Allah yafara daga darajarsu to basuda wani abun yi face fasikanci da Raina manya nagaba dasu yanu a rashinjin dadinsa matuka inda yakecewa tofa bazasuzubawa wanna abun ido ba.
Yanafaruwa duk ana hadasu anamusu kudin goro yau maccen kannywood daga taga tafara hawa babbar mota kowasu manyan kasarnnan sunfara kiranta awaya to gani take duk abunda tayi to daidai ne baruwanta .
Kidakuwa hakan zantaba mutincinta to indai zataji account dinta da kudi to tawuce kowa yafadamata gaskiya wanna abun takaici ne matuka.