jarumar KANNYWOOD abdullahi ta jawo wa kanta magan ganu tun bayan wani furuci da aka tabbatar da cewa tayi su akan al’umma baki daya furucin shine.
ficacciyar jarumar masana antar kannywood Nafisa abdullahi ta bayyana ra’ayin ta akan cewa mutane su dai na bari suna haifar yaran da baza su iya kula da suba.
Wannan magana dai ta yamutsa hazo sosai da sosai a kafafan sada zumun ta na zamani kamar su Instagram Facebook Twitte da tik Tok jarumar KANNYWOOD din dai tanuna rashin jindadinta ne inda takecewa baikamata iyaye sudunga hai far 'ya Yan da bazasu iya daukar da wainiyar auba.