CHELSEA TA AIKO WA REAL MADRID ZAZZAFAN SAKO

A yayin da ake staka da wuya na wasan kwallon kafa na xakarun turai wato real Madrid da kuma Chelsea to a yau ne dae bayan an tashi daga wasan da club din na cikin birnin ingilan wato Chelsea bayan sun tashi daga wasan da suka fafata stakaninsu sa Southampton da suka samu nasaran lashe wasan da kwallaye har guda shida a ragar Southampton din  toh shine suke gargadin kungiyar kwallon kafan ta Spain wato real Madrid cewa da su shafa ma kansu ruwa  domin komai xai iya faruwa idan suka xo birnin Spain din. Ku ci gaba da biyomu ta wanna website mai suna www.nairaside.com.ng domin samun bayanai na kwallon kafa 

Post a Comment

Previous Post Next Post