cewar naziru sarkin Waka yace dansa karamin yafi nafisa Abdullahi ilimi domin shi zai iya karanta fatiha daidai

Sarkin waka yabaiyana abinda ya haddasa rikicin su da nafisat Abdullahi a masana’antar kannywood da a jaruman kannywood nafisat Abdullahi dai an dauki lokaci ana kai ruwa rana a tsakanin su a baya bayan nan Amman dai yau ta faru takare a tsakanin taurarin jarumai a wannan lokacin

 Sarauniyar matan kannywood nafisat Abdullahi har a wannan lokacin dai da ake ganin cewa an kawo karshan wannan rikicin a masana’antar kannywood bayan shafe tsawan lokacin Ana kai ruwa rana a masana’antar kannywood yau dai sai ga sabuwar chakwakiya

 Wacce ake iya ganin cewa ina madai tana da bukatar gyararraki yadda yakamata sanadiyar kowa a cikin masana’antar Wanda suka dauki bangarori sun fara mayar da martani a wannan lokacin Kuma dai masu iya magana suna cewa yakamata dai da huri kan lamarin yayi.

Nisan a yiwa tufkar hancin Kuma dai Babu wani a tsakanin taurarin jarumai da baiyi mamaki ganin irin hakan ba Dan yadda duk kowa yake amman nin da masana’antar kannywood yake gyara miyar sa

 

Ciki kuwa dai harma da Wanda suke Kara daukar hankalin a gefe yau dai an baiyana cewa akwai wani daya daga ciki masoya a masana’antar kannywood da za’a ce ba wai dan masana’antar bane harma dai wasu age suke gudanar da rayuwar su a kannywood Babu dai lamarin irin wannan gaskiya.

Nairaside.com.ng


Post a Comment

Previous Post Next Post