allahu Akbar jaruma rahma sadau ta saki zafafan video da hotina a kasa Mai tsarki

Daya daga cikin fitattun jarumai acikin masana’antar Kannywood Rahama Sadau tashiga sahun wanda Allah yabasu damar zuwa kasa mai tsarki domin gudanar da aikin Ummarah na shekarar 2022.
Kasancewar tun shekarar 2020 da kasar Saudiya ta dakatar da masu zuwa aikin Ummarah da Hajji sanadiyyar cutar korana hakan yasa miliyoyin mutane basu samu damar zuwa ba tun a wannan lokacin duk da kuwa wasu sunbiya kudinsu a wannan lokacin.
Cikin wannan shekarar damuke nedai kasar ta Saudiya tacirewa dukkan kasashen duniya takunkumi domin shiga kasar dan gudanar da ayyukan Ummarah dakuma Hajji, gadai cikakken bidiyon jaruma Rahama Sadau ita da kanwarta.
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Post a Comment

Previous Post Next Post