Shugaban KASA yayi kira ga ‘yan Nijeriya da su guji mutanen da ke tutiyar ganin sun karya doka a kasar.
Wata sanarwa da kakakin shugaban kasar Malam Garba Shehu ya aike wa manema labarai ta ambato Shugaba Buhari yana mai tabbatar wa ‘yan Nijeriya cewa ba zai kyale wani ya karya dokokin kasar ban ba.
da kuma mutane. Sai dai ban san dalilin da ya sa wasu ke da niyyar ba da kansu ba wajen lalata kasarsu ba,” In ji Buhari yayin shan ruwan da ya shiryawa gwamnoni da ministoci a Abuja ranar Talata.
Muhammadu Buhari yace Muna da Al barkatun kasa .BBC ta rawaito shugaban yana sake jaddada cewa ƙaddamar da amfani da fasahar na’urar tantance masu kaɗa ƙuri’a “ba za ta bari wani ya yi iƙirarin samun miliyoyin ƙuri’u” yayin babban zaɓe na 2023 mai zuwa