Dayawa inaci karo da pots Mai magana da photina masu magana Amma banacewa komai Amma yauzanyi magana wasu sunacewa basoyayya muke da lilin baba ba to duk maiyada wannan jitajita to yadaina domin idan nacikaro da wannan kalar post din tofa banajin dadi.
Yanda nakeji arai a lilin baba yafi karfin saurayi shidin idan kakirashi da mijin ummi rahab to bakai kuskureba hasalima idan nagani dadi zanji marar musaltuwa .
Bashakka haryanzu bantaba San wani da namiji araina kamar Saba bantabajin zan auri wani inbashiba hasala bikinmu dashi saura kiris domin BAYAN sallah za'ayi bikin mu nidashi .
Dumin duk wasu sharudan aure yacikasu haka zalika nima najikasu mundauwa kanku alkawari dagani harshi zamukasance dajunanmu har karshen rayiwarmu Babu shakka shidin mijinanane
Dan gairman Allah masuyada jita jita a kafafan sada zuminta kudaina Babu kyau katura zuwa wani group ๐ din nagode