Bab bar magana .jaruma Rahama sadau A kasar India . ko kunsan. abi dayakai ta India??πŸ‘‡πŸ‘‡

  Mutane dadama suna tace ce kuce. A Kan zuwan. 

RAHAMA SADAU. Kasar India.

Rahama sadau take kasar India ne domin  shirya wani zazzafan film.

 Shin menene gskyr wannan maganar dakeyawo? Ga amsar tan Bayar in kana ku Kwan tawa. AKAN zuwan Rahama sadau India. 

Taje kasar India ne domin shirya wani zazzafan film.dazatafito acikinsa Mai suna ( kuda hafeez .) 

To yin hakan  bazai Jan yomata a bin magana ba ??
 Rahama sadau tace ai abin magana baya kadan a idanon 'yan NIGERIA. Inda sukafi qwarewa makenan shiga saugar da batashafekaba.

Post a Comment

Previous Post Next Post