Ummi ALAQA .. dai tafitow acikin wani fai fain. Bidiyo inda .a kaganta ta na wakar .Nura m inuwa.
Taken wakar tasa bansan wani sarki ba
Ummi Alaqa dai jarumace acikin jaruman KANNYWOOD inda abaya tana dagacikin
Jarumai Mata dasuke takarawar gani. Acikin film din ALAQA Season Mai dogon zango .
Kwa Stam sai a kaji wani mummunan labari inda. Jagoran Shirin. Director Kuma. Ali NUHU yamaye gurbin jarumar KANNYWOOD din. Da wata jaruma.
Sai dai hakan. Nada nasaba da irin rashin da'a da takenunawa acikin Shirin.
ummi alaqa dai tafitow acikin wani Bidiyo tanarera wakar . Nura m inuwa. Batasan wani sarkiba .
Ummi ALAQA sai tace rawa. Ance Rashin da'a ne. To rungumar matar da ba takaba fa shimeye???
Ummi alaqa dai tun bayan samun mastalar ta da Sarki ALi nuhu .take tafaman sai ta nunawa doniya ALi nuhu ba mutumin kirkiba ne''