(JARITAR TAURARI) HAZAD YAFI KARFIN WALAKANCI A KWALLON KAFA A YANZU

Magoya bayan real Madrid sunata faman CeCe kuce a kanyanda ake walakanta hazard a real Madrid ancelotti nawalakanta HAZAD wasu dagacikin magoya baya hakan baya musu dadi Wanda azashirin gaskiya nima in daga ciki 
Tsakani da Allah nima banyarda HAZAD baya bada gudummawa nima bazan yarda HAZAD baya bada gudummawa a Madrid ba domin duk kiyyayar mutum to bai isa yace HAZAD baya bada gudummawa a Madrid ba domin Dan kwallo ne mai kyau mai nagarta abaya yayi tafama da rashin lafiya to Amma ayanzu yasamu sauki yakamata adawo anayi dashi

Ancelotti bawa yaran dayakeyi dama shiyasa baya sa HAZAD damashima dukdacewa wllah HAZAD YAFI dukyaran da akebawa dama kyau da amfani duba da cewa shifa HAZAD bayaro bane yasan lakon kowallo fiye da wayan nan yaran da akeyi dasu ayanzu 

Niawajena babba babbane ko awajan buga kwallo ko buga babban wasa

Post a Comment

Previous Post Next Post