Safara'u kwanacasain tanacin Karan ta. ba Bab baka kalli Bidiyo ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Tsohuwar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Safara’u kenan tasaki wani video itada wani saurayi suna chashewa rawa ta rashin kamun kai.


Idan baku mantaba dak Safara’u jarumar cikin shirin Kwanacasa’in takoma harkar waka tun bayan korarta da akayi daga shirin Kwanacasa’in sakamakon video Tsaraicinta daya fito a shekarun baya.

Inda yanzu jarumar tafarayin wakokin hip hop tareda wani mawaki da ake kira Mr-442 inda izuwa yanzu dai Safara’u tasaki wakoki guda biyu kenan.

Post a Comment

Previous Post Next Post