Jarumar KANNYWOOD Momee GOMBE tasa makudan kudi akan gasar. rawa👇👇

Daya daga cikin jarumai a masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood jaruma Maimunat Abubakar wanda akafi sani da Momee Gombe tasaka gasar kudade.



Jaruma Momee GOMBE tasaka wannan gasarne  akan sabuwar wakarta datayi maisuna (Bazata) wanda yanzu haka wannan wakar tana kan shafinta na tiktok.

Momee Gombe ta bayyana cewar wanda yazo na daya zai samu kyautar naira dubu hamsin na biyu zai samu kyautar dubu talatin, na uku zai samu kyautar dubu ashirin na hudu kuma zai samu kyautar dubu goma.




Post a Comment

Previous Post Next Post