SHA HARAR RAN MALAMIN IZALAN NAN SHEICK MAHAMUD GuMI. YAYI ZAFAFAN KALAMAI AKAN SHUWAGABANNI.๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

 MAHAMUD gumi  dane ga . Marigayi malam Abubakar gumi . shugaban kungiyar jama 'atul iza la tul .bidi'a wa iqamatul Sunnah ta kasa.


MAHAMUD gumi .dai yayi wasu kalamai ne .akan Shuwagaban ninbmu .musam man man 'yan Arewa. Inda yakecewa .watannin baya. A Lagos  State. Dalili bi. A ka Kashi. 
Inda  kongiyoyin .kiristoci.  Suka fito gida dawaje suke ta 'Allah wadai da irin abin da yafaru.


Wanda Mai girma SHUGAN KASAR NIGERIA yai umarnin da aibin kicen gag gawa  Dan. Agano  wadanda suka aika ta laifin. A hukuntasu. .



Jama'a Kar kumanta adai dai lokacin. A Yan kin Zamfara .ko  SOKOTO . A kwai  motar matafiya da suka tashi daga .kauyan su. Mahara sun damesu. Dan. Sugudu  da ga garinsu. su stira.

Akan hanyarsu  tatafiya  'yanfashi suka taresu .suka bankawa motarsu wuta.๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ


 Me  shugaban kasa yace AKAN lamarin. 
Allah wadai kawai yayi .wan  can yaron da a kakashe rayuwarsa tafi.ta wa'anan bayin Allah ne??? 
Dan me yasa shugaban kasa baza Kai  .umarni da abincekosu duk inda suke.
Ahukunta suba.??

Allah kazaba Mana shuagabanni na gari.
Kawai  adu'ar da zamukamayi kenan. Mu 'yan AREWA. Bawan Nan ko wan Nan ba.

Post a Comment

Previous Post Next Post