Malam Ahmad Tijjani.malamine Wanda. Ba 'yan izalah kadai kesaura roba. Sabo da Bai wa da ALLAH yai Masa. Wajan iya Karan tarwar addinin muslumci.
Malam dai yayifice ciki da wajan kasar Nan. Wajan iya wa'azi. Malam kowa na lokaci in kana bibiye da karatut'tukan sa Malam zakajiyanacewa amfanin. Dukiya Kaci kasha.kai Aikin Allah dashi. Malam Ahmad tijjani yacire .makudan. kudi wajan gina makaranta Fisa'bililahi. Inda za adunga koyar da yaran musulmai. Addini zallah bamis. Inji Malam .
SHIEK Ahmad tijjani. Azahirance Yana. Aikata abin da akeyiwa Malam .Auwal Muhammad Albani ZARIYA. Inda Malam. Har yabar duniya . Malam Auwal Albani. Bai gina gidan kansaba . Ba Wai Bai da kudin ginawaba . Malam dai .duk abin dayasamu yakan tashe sune. Ta hanyar addini zallah.
Malamai Dadama Anmusu Shai dar. Bazasuyi daukar kudi subayar ba .ko suyi aikin addini sai dai iyaka.su fada ayi. Koda kuwa suna da' Abin daza suyi.
Amma wa'yan Nan malaman sun sha bam bam da sauran malamai
ALLAH yasakawa malam da gidan Aljannatul firdaus. ALLAH yabamu ikun koyi dasu.