Ajiyane wani video dayabaiyana yanuna wasu dagachikin Yan bindigar daukeda bindigogi suna yikirarincewa sune sukasace Fasinjojin .
Video baikai stawun Monti 1 :30 ba yanuna hudu chikin maharan sanye dakakin soja Rufe da fuskokinsu a tsaye suna yikirarincewa bazasusakesuba har sai GOMNATI tabiya masubukatunsu..
Ba adai ga Fasinjojin acikin ta kai taccen video ba Amma mutanan DASUKAI magana suntab batar dasusu kai GARKUWA da matafiyan ..
Sunkuma Kara jaddada aniyar su ta bazasusaki Fasinjojin ba har sai GOMNATI tabiya masu bukatunsu.
Mutum bakwai sun mutu A harin jirgin kasan tsakanin Abuja zuwa kaduna .
Wani daga cikin Yan bindigar ya fadawa duniya cewa babukatar kudi ce tasa suka sace Fasinjojin ba
Suna masu yikirarincewa GOMNATI tasan bukatunsu sabodaha bazasusake Fasinjojin ba har sai anbiya masu bukatunsu inji daya daga cikin maharan ..
BIDIYON yanuna maharan tare da Alwan Ali Hassan daya dagachikin wadanda maharan sukai garkuwa dasu. Ajikin wata motar igwa Kone kurumus a cikin wasu bihiyoye .a tsakiyar daji.
Ansakoshi be bayan kwanaki Tara da a ka kwashe ba amo balabarisu