kungiyar miyatti Allah. ta koka a Kan yad da 'yan fashi suke Adda bar su.๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Shugaban Kungiyar Makiyayan Shanun Najeriya ta Miyetti Allah (MACBAN), na Kudu maso Gabas, Alhaji Gidado Siddiki ya koka akan yadda ‘yin bindiga suka sace mambobin kungiyar guda goma A cewarsa, sun hada da kwace shanu dari uku yayin da suka kai farmaki rukunin gidajen Fulani da ke Obene a karamar hukumar Ogbaru cikin Jihar Anambra ranar Asabar.


Acewarsa yanzu haka masu garkuwa da mutanen su na bukatar Naira miliyan hudu da bindiga daya a matsayin kudin fansa duk da wadanda suka sace masu kananun karfi 


Alhaji Gidado Siddiki, shugaban Kungiyar Makiyayan Shanun Najeriya ta Miyetti Allah (MACBAN) na reshen Kudu maso Gabas, ya koka akan yadda ‘yan bindiga suka sace ‘yan kungiyarsu 10 da shanu 300 a yankin, Nigeria

Post a Comment

Previous Post Next Post