ANWAYI Gari. Dajimamin rasa raruka . Akalla har mutane.26 A jihar SOKOTO . Dake AREWA maso yammacin Nigeria.
Shugaban karamar hukumar shagari. LGA.. Aliyu Dantani Wanda ya Shai dawa hadarin ga kanfanin dillanci labarai na kasan Nan. A jiya labara yace lamarin yafarune a yammacin shekaran jiya Talata
Dantani. Yace daga cikin gawarwaki. Da aka stamo 21 dagacikin su.matane 5 maza. Anyi nasarar ceto wasu Dagacikin fasin jojin.
SHUGABAN karamar hukumar dai yace. . ba 'a iya gano adadin Fasinjojin da sukecikin kwale _
kwalenba.