Bab bar magana .yau dai kunji .DAGABAKIN Jakoran 'yanshia watoh. Muslim brothers .👇👇👇

SHIEK ZAkzaki Shugaban 'yanshiar
.Yace ma'anar Rujiya  shine idan mutum   yamutu zai iya dawowa  wannan duniyar yaci gabada rayuwa.


Ayar tam Bayar itace     MUTUM yamutu zai iya dawowa. Ko. A addinin kiristiyana ma dai bamuji inda akace in mutum yamutu.zai dawo.


'YAN  Shi'a dai  sun sha  bam bam. Da sauran kongiyoyin  addi nai.. .inda sokecewa 


Auran MOTTUA.halal ne inda MUTUM zai iya auren  mace .suyi wa'addi 3 months  ko  1 year in da daga wa addin ya cika she kenan. Zai iya sakinta.





Malamai   Dadama dai sunsoki  wannnan mummunar  akidar ta auren mottua   Amma shi Yana ganin ha Kan dai daine.
Ko a kwai ayar da ya dogara akai. Kowani Hadisi .??  Ayar tambayar itace. Mudai bamuji  aya.ko Hadisi ya Yi bayani   Auren mottua ba.

Post a Comment

Previous Post Next Post